A Najeriya mata a jahar Kaduna sun tashi tsaye wajen yakar masu yi masu fyade. Lamarin fyade matsala ce da ake kara fuskanta a Najeriyar. Wata kungiya mai suna Peace and Revival Foundation ta gudanar ...
A cikin 'yan kwanakin nan daya daga cikin lamuran fyade da suka dauki hankalin 'yan Najeriya shi ne wanda ake zargin an yi wa wani yaro dan shekara 11 a wata makarantar sakandare da ake kira Deeper ...
Amnesty International ta bankado yadda ake samun karuwar matsalar fyade a Najeriya ba tare da mahukunta na daukar matakin hukunta masu aikata laifin ba. Kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results